Bidiyo: Dirama yayin da Gwamna Ya Kakare, Ya Gaza Furta Adadin Kasafin Kudi a Majalisa

Bidiyo: Dirama yayin da Gwamna Ya Kakare, Ya Gaza Furta Adadin Kasafin Kudi a Majalisa …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamna Monday Okpebholo ya gabatar da kasafin kudin 2025 a gaban Majalisar dokokin jihar Edo ranar Talata, 10 ga watan DisambaWani bidiyo da ake yaɗawa ya nuna gwamnan na kokarin furta jimullar kudin da kasafin zai laƙume kimanin Naira biliyan 605 amma ya kakareDuk da abin da ya faru Gwamna Okpebholo ya ci gaba da gabatar da kasafin inda ya ce an ware kashi 37% a ɓangaren harkokin yau da kullum

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku…

>

Leave a Comment