Farashin kayan hatsi ya fadi warwas a kasuwar Dandume da ke jihar Katsina a ranar Laraba, 22 ga Janairu, kamar rahoto ya nunaBayanin farashin da aka samu ya nuna cewa shinkafa ta sauko zuwa N55,000, yayin da wake, gero, da dawa suma suka fadi kasaKasuwar Dandume dai tana ci ne sau uku a…
Buhun Shinkafa N55,000: An Samu Jihar Arewa da Ake Sayar da Kayan Abinci da Araha …C0NTINUE READING >>>>