Kasar Sin Ta Kara Yawan Daruruwan Jiragen Kasa A Sabon Tsarinta Na Sufurin Jiragen Kasa
Kasar Sin ta sabunta jadawalin sufurinta na jiragen kasa a fadin kasar tare da kara yawan daruruwan jiragen fasinja da masu dakon kaya a cikin layukanta na dogo da take da su. Sauye-sauyen da aka samu da suka fara aiki a jiya Lahadi da dare, na da nufin inganta jin dadin fasinjoji ne,… Kasar Sin … Read more