Chadi: Yan Ta’adda Sun Kai Hari Fadar Shugaban Ƙasa, Dakarun Sojoji Sun Dura Kansu
Wasu gungun ƴan ta’adda sun yi yunkurin kutsawa cikin fadar shugaban ƙasar Chadi a birnin N’Djamena amma ba su samu nasara baDakarun rundunar sojojin ƙasar sun yi gaggawar kai ɗauki, inda suka yi masu luguden wuta kuma suka yi nasarar kashe wasu daga cikinsuMutane sun fara zaman… Chadi: Yan Ta’adda Sun Kai Hari Fadar Shugaban … Read more