CBN Zai Hukunta Bankuna Masu Haddasa Karancin Kuɗi

Babban Bankin Nijeriya (CBN), ya yi gargadi cewa zai ɗauki mataki mai tsauri kan bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kuɗi da ke karkatar da takardun Naira ta hanyoyin da ba su dace ba.

A cewar CBN, duk wani banki da aka samu da laifi zai fuskanci tara har naira miliyan…

CBN Zai Hukunta Bankuna Masu Haddasa Karancin Kuɗi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment