Christiano Ronaldo ya fada min yana so ya musulunta – Abdullah …C0NTINUE READING HERE >>>
Waleed Abdullah, tsohon mai tsaron ragar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Saudiya, Al-Nassr, ya yi ikirarin cewa fitaccen ɗan ƙwallon ƙafa ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, yana sha’awar shiga addinin Musulunci.
Da yake magana a wani shirin talabijin, Abdullah, wanda ya buga wa Al-Nassr wasa daga 2017 zuwa 2024, ya bayyana cewa Ronaldo yana girmama addinin Musulunci ta hanyoyi daban-daban, yana nuna sha’awarsa ga wannan addini.
“Ronaldo yana son ya zama Musulmi. Na…
>