Guguwar sauya sheƙa ta sake faɗawa kan LP yayin da ɗan takararta na gwamnan jihar Bayelsa ya sanar da ficewars daga jam’iyyarUdengs Eradiri da abokin takararsa, Benjamin Nathus sun sanar da ficewa daga jam’iyyar a cikin wata wasiƙa da suka ba shugaban LP na BayelsaTsohon ɗan takarar gwamnan ya bayyana cewa ya fara neman shawarwar domin zaɓar jam’iyyar da zai koma
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…
Dan Takarar Gwamna da Mataimakinsa Sun Fice da LP bayan Ficewar ‘Yan Majalisa …C0NTINUE READING >>>