Dangote, BUA Sun Samu Kishiya, China Za Ta Saye Wani Kamfanin Simintin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani babban kamfanin China ya saye gaba daya hannayen jarin Holcim da ke a kamfanin simintin Lafarge Afrika kan $838.8mLafarge na daya daga cikin manyan kamfanonin siminti da kayan gini a Najeriya, wanda tafiyar Holcim za ta canja farashiKamfanin China, Huaxim ya shirya amfani da sababbin fasahohi da dabaru domin bunkasa siminti da farashinsa a Najeriya
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…
>