Darajar Naira Ta Samu Koma baya, Ta Rikito a Kasuwar Musayar Kudi a Najeriya …C0NTINUE READING HERE>>>
A karo na biyu a jere, Dalar Amurka ta kara tashi a kasuwar canji ta bayan fage ranar Alhamis, 12 ga watan Disambar 2024Bayanai sun nuna cewa darajar Naira ta sauka zuwa N1,668 daga farashin da aka yi cinikin kowace Dala N1,600 a ranar LarabaSai dai kuma a ɗaya ɓangaren darajar Naira ta farfaɗo a kasuwar gwamnati, inda Dala ta rikito zuwa N1,534.6
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…
Darajar Naira Ta Samu Koma baya, Ta Rikito a Kasuwar Musayar Kudi a Najeriya …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>