Dattawa Sun Bukaci Yiwa Babban Sanata Kiranye, Sun Bayyana Dalilansu

Ƙungiyar dattawan Kaduna ta Tsakiya sun buƙaci sanatan da ke wakiltarsu, Sanata Lawal Adamu da ya dawo gidaDattawan sun bayyana cewa sanatan bai cika alƙawuran da ya ɗauka ba a yayin yaƙin neman zaɓen shekarar 2023Sun kuma yi tantamar iƙirarin kashe shi da sanatan ya yi, inda…

Dattawa Sun Bukaci Yiwa Babban Sanata Kiranye, Sun Bayyana Dalilansu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment