Dattawa Sun Yanke Shawara, Sun Fadawa Tinubu Sabuwar Jiha da Suke So a Kirkira …C0NTINUE READING HERE >>>
Dattawan Igbo sun nuna goyon baya ga kafa jihar Anioma, suna masu kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya dauki mataki kan bukatarMajalisar UNIEC ta ce kafa jihar Anioma zai tabbatar da daidaito da kuma bunkasar tattalin arziki a shiyyar Kudu maso GabasDattawan sun yi ikirarin cewa an dade ana nuna wariya ga kabilar Igbo a siyasar Najeriya, don haka dole ne a kafa jihar Anioma
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…
>