Dattawan Arewa Sun Soki Kalaman Sakataren Gwamnati kan Takara da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>
Kungiyar ‘Arewa Consultative Forum’ ta fusata da kalaman da sakataren gwamnati, George Akume ya yi kan zaben 2027Jami’in yada labaran ACF, Farfesa Tukur Muhammad Baba ya ce dacewa ya yi gwamnati ta mayar da hankali a kan ci gabaSakataren gwamnatin tarayya ya shaida cewa ba su fitar da matsaya a kan wanda za su zaba a kakar zabe mai kamawa ba
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da Ć™warewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo…
>