Doguwa: Dan Majalisa Ya Nemi Afuwar APC kan Yabon Gwamnan PDP …C0NTINUE READING HERE >>>
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Doguwa/Tudunwada a Kano, ya nemi afuwar jam’iyyar APC reshen jihar OsunAlhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa jam’iyyar PDP ce ta sauya kalamansa domin cimma wata manufa ta siyasa domin harzuƙa APCƊan majalisar ya nuna cewa bai yi kalaman domin kunyata APC ba kuma da yardar Allah za ta dawo kan mulkin jihar a 2026
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
FCT,…
>