Dokokar Harajin Tinubu Ta Raba Kan Gwamnoni A Taron NGF

Gwamnonin da suka halarci taron ƙungiyar Gwamnoni ta Nijeriya (NGF) a Abuja a jiya Laraba, sun ƙi fitar da sanarwa ga manema labarai, wanda ya haifar da zarge-zarge game da ajandar taron da kuma sakamakon da aka samu.

Taron, wanda aka fara shi da karfe 10 na dare kuma ya ɗauki awa ɗaya, gwamnonin jihohi guda 15 ne suka halarce shi, ciki har da Alex Otti na jihar Abia, Chukwuma Soludo na jihar Anambra, da sauran gwamnonin jihohin Filato da Zamfara.

Yawancin waɗanda suka halarci…

Dokokar Harajin Tinubu Ta Raba Kan Gwamnoni A Taron NGF …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment