EU Ta Ware Euro Miliyan 1 Don Tallafa Wa Wadanda Ambaliyar Ruwa Da Kwalara Suka Shafa A Nijeriya

Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta ware Euro miliyan daya (€1m) don samar da agajin gaggawa ga ‘yan Nijeriya da ke fama da matsalar ambaliyar ruwa da kuma yaki da yaduwar cutar kwalara.

Wannan tallafi zai taimaka wajen kula da mutanen da ambaliyar ruwa da cutar kwalara suka shafa,…

EU Ta Ware Euro Miliyan 1 Don Tallafa Wa Wadanda Ambaliyar Ruwa Da Kwalara Suka Shafa A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment