Farashin Litar Mai Zai Haura Zuwa N1050 a Jihohin Arewa, IPMAN Ta Bayyana Dalili

Kungiyar IPMAN ta ce farashin litar man fetur zai zarta N1,000 saboda karin harajin da hukumar NMDPRA ta yi a kwanan nanShugaban IPMAN ya ce karin farashin man ba daga matatar Dangote yake ba, illa sabon tsarin haraji da NMDPRA ta kakabaAlhaji Salisu Ten Ten ya bayyana cewa farashin man…

Farashin Litar Mai Zai Haura Zuwa N1050 a Jihohin Arewa, IPMAN Ta Bayyana Dalili …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment