Ficewar Al-assad Daga Syria Ta Ban Mamaki, Bayan Hamɓarar Da Gwamnatinsa

Ficewar Al-assad Daga Syria Ta Ban Mamaki, Bayan Hamɓarar Da Gwamnatinsa …C0NTINUE READING HERE >>>

A daidai lokacin da ake kara nuna damuwa kan rikicin kasar Syria, shugabannin kasashen duniya sun nuna damuwarsu sakamakon faduwar gwamnatin shugaba Bashar al-Assad na Syria da ya dade yana mulki, wanda rahotanni suka ce ya fice daga kasarsa bayan da aka kwace babban birnin kasar, Damascus.

 

Mayakan ‘yan adawar sun bai wa duniya mamaki ganin yadda sojojin Syria suka kasa yin galaba a kan dakarun ‘yan tawaye wadanda da yawansu masu da’awar Musulunci ne da ake zargin kasashen…

>

Leave a Comment