Gaskiya Ta Fito kan Zargin Zuwan Sojojin Faransa Najeriya

Rundunar tsaron Najeriya ta ce labarin cewa sojojin Faransa za su kafa sansani a Najeriya ba gaskiya bane kwata kwataMai magana da yawun rundunar tsaro, Manjo Janar Edward Buba ya bayyana zargin a matsayin kirkirarriyar ƙaryaManjo Janar Buba ya yi kira ga al’umma da su yi watsi da…

Gaskiya Ta Fito kan Zargin Zuwan Sojojin Faransa Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment