Ana fargabar rasa rayuka yayin da rahotanni suka tabbatar da rikici tsakanin makiyaya da manoma Lamarin ya faru ne a ƙauyukan Powishi da Kalindi da ke karamar hukumar Billiri a jihar Gombe Kakakin rundunar yan sanda, ASP Buhari Abdullahi ya tabbatar faruwar lamarin ga wakilin Legit Hausa
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar Gombe – An samu rahoton cewa mutum biyu…
Gombe: An Rasa Rayuka a Rikicin Makiyaya da Manoma, an kona Amfanin Gona …C0NTINUE READING >>>