Gwamna a Arewa Ya Kirkiro Sababbin Masarautu da Sarakuna 7 Masu Daraja

Jihar Adamawa – Gwamna Ahmadu Finti ya kirkiro sababbin maarautu da sarakuna bakwai a faÉ—in jihar Adamawa.

Gwamna Fintiri ya sanat da haka ne a wani jawabin kai tsaye da ya yi ga al’ummar jihar Adamawa ranar Litinin, 23 ga watan Disambar, 2024.

Gwamnan Adamawa ya kirkiro sababbin…

Gwamna a Arewa Ya Kirkiro Sababbin Masarautu da Sarakuna 7 Masu Daraja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment