Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da biyan ƙarin albashin wata ɗaya ga ma’aikatan gwamnatin Jihar.
Shugaban ma’aikata na jihar Zamfara ne ya sanar da hakan a wata takardar sanarwa da aka bayar a ranar 28 ga watan Disamba 2024.
Albashin wata na 13 shi ne irinsa na biyu…
Gwamna Lawal Ya Amince Da Ƙarin Albashin Wata Ɗaya Ga Ma’aikatan Zamfara …C0NTINUE READING >>>>