Gwamna Ya Ƙara Shiga Tsaka Mai Wuya, Majalisar Dokoki Ta Dawo da Shirin Tsige Shi

Majalisar dokokin jihar Ribas karkashin jagorancin Martin Amaewhule ta sake ɗaukar zafi kan abin da ta kira karya dokokin kundin tsarin mulkiA wata wasiƙa da suka aike wa Gwamna Fubara ranar Laraba, ƴan Majalisa 27 na tsagin Wike sun yi barazanar hukunta shi kan laifuffukan da ya…

Gwamna Ya Ƙara Shiga Tsaka Mai Wuya, Majalisar Dokoki Ta Dawo da Shirin Tsige Shi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment