Gwamna Ya Hango Matsalar da Wasu Jihohi Za Su Shiga Idan Kudirin Haraji Ya Zama Doka

Gwamna Ya Hango Matsalar da Wasu Jihohi Za Su Shiga Idan Kudirin Haraji Ya Zama Doka …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnan jihar Zamfara ya hango wata matsala da jihohi za su fuskanta idan har aka amince da ƙudirin haraji na gwamnatin Bola TinubuDauda Lawal ya bayyana cewa idan har ƙudirin ya zama doka, wasu jihohi da ba su da ƙarfi ba za su kai labari baGwamnan ya bayyana akwai buƙatar a sake duba ƙudirin domin gujewa yin abin da zai cutar da wasu jihohi a nan gaba

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…

>

Leave a Comment