Gwamna Ya Rage Matsalar Rashin Aikin yi, Ya Dauki Ma’aikata kusan 500

Rahotanni na nuni da cewa gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya amince da daukar ma’aikatan lafiya 424Gwamnatin Yobe ta dauki ma’aikatan jinya da ungozoma 205 da wasu kwararru 219 daga bangarorin lafiya daban-dabanGwaman ya ce za a rarraba ma’aikatan zuwa yankunan karkara da birane…

Gwamna Ya Rage Matsalar Rashin Aikin yi, Ya Dauki Ma’aikata kusan 500 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment