Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ware sama da Naira biliyan 3.9 domin tallafawa al’ummaZa a raba tallafi ga yankuna 65, manoma 19,068, da kananan ‘yan kasuwa 4,095 domin bunkasa tattalin arziki Shirin ya tallafa wa mutane sama da miliyan 1.9 a zagayen da ya gabata tare…
Gwamna zai Raba Tallafin Naira Biliyan 3.9, za a ba Jama’a Katin Cire Kudi …C0NTINUE READING >>>>