washington dc —
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya bada gudunmowar manyan motocin shinkafa 3 ga al’ummar Kirista domin tallafawa bukukuwan Kirsimeti.
Mataimakin gwamnan na musamman akan harkokin addinin Kirista, Samuel Audu Dabai, ne ya sanarda hakan a zantawarsa da tashar talabijin ta…
Gwamnatin Kebbi Ta Baiwa Al’ummar Kirista Gudunmawar Manyan Motocin Shinkafa 3 …C0NTINUE READING >>>>