Gwamnatin Tinubu Ta Fito da Ainihin Bayani kan Naɗa Jakadu a Ƙasashen Waje

Gwamnatin Tinubu Ta Fito da Ainihin Bayani kan Naɗa Jakadu a Ƙasashen Waje …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta musanta aika jakadu ƙasashen waje tun bayan dawo da su gida a 2023Muƙaddashin jami’in hulɗa da jama’a na ma’aikatar harkokin ƙasashen waje, Kimiebi Imomotimi Ebienfa ya fadi haka Ya ce babu ƙamshin gaskiya a labarin cewa gwamnati ta naɗa sababbin jakadu zuwa ƙasashe daban-daban

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka…

>

Leave a Comment