Omoyele Sowore ya soki gwamnonin Arewa kan rufe makarantu yayin Ramadan, yana mai cewa hakan jahilci ne kuma wawanci neYa ce ko a Saudiyya ba sa rufe makarantu saboda azumi, yana mai cewa shugabannin Najeriya sun jahilci addini kuma ba su fahimci ilimi baSowore ya bukaci gwamnati ta…
‘Gwamnonin Arewa Wawaye Ne’: Sowore Ya Yi Kakkausar Suka kan Rufe Makarantu a Ramadan …C0NTINUE READING >>>>