‘Har Acaba na Yi a Rayuwata’: Sanata a Arewa Ya Tuno Rayuwar da Ya Yi a Baya

‘Har Acaba na Yi a Rayuwata’: Sanata a Arewa Ya Tuno Rayuwar da Ya Yi a Baya …C0NTINUE READING HERE >>>

Sanata a Najeriya ya bayyana irin gwagwarmayar da ya yi a rayuwa kafin zama ɗan Majalisar Tarayya Sanata David Jimkuta ya ce har aikin acaba ya yi a rayuwarsa domin rufawa kansa asiri kafin shiga MajalisaDavid Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya yabawa salon jagorancin Ministan Abuja, Nyesom Wike

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

FCT, Abuja – Sanata David Jimkuta…

>

Leave a Comment