Hukuncin Kotun Daukaka Kara Kan Rikicin Masarautar Kano

kano, najeriya — 

Bayan kwashe fiye da watanni biyar tana nazarin korafin da aka gabatar gabanta game da rikicin masarautar Kano, kotun daukaka kara ta Najeriya dake Abuja, tace tabbatar da sauke Alhaji Aminu Ado Bayero daga kan karaga da babbar kotun jihar Kano ta yi ya saba tanade tanaden…

Hukuncin Kotun Daukaka Kara Kan Rikicin Masarautar Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment