Indiya Ta Cafke Wasu ‘Yan Nijeriya Uku Da Laifin Zamba Ta Intanet

Indiya Ta Cafke Wasu ‘Yan Nijeriya Uku Da Laifin Zamba Ta Intanet …C0NTINUE READING HERE>>>

An kama wasu ‘yan Nijeriya uku a Birnin Delhi kuma za a daure su akalla shekaru uku a gidan yari bisa zargin damfarar wata ‘yar kasar Indiya sama da Naira miliyan 2.62.

Wani rahoto da jaridar The Times of India ta fitar ya bayyana cewa, ‘yansanda masu yaki da aikata laifuka ta Intanet sun cafke Lezhu John, Gibril Mohammed, da Egboola Ekena kan wata shari’a da ta shafi damfarar wata ‘yar Indiya.

Duk da cewa har yanzu ba a gurfanar da mutanen uku a gaban kotu a hukumance…

Indiya Ta Cafke Wasu ‘Yan Nijeriya Uku Da Laifin Zamba Ta Intanet …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment