Ƙungiyar dillalan man fetur ta Nijeriya (IPMAN) ta bayyana cewa, za a fara sayar da litar mai kan Naira 935.
Wannan ya biyo bayan rage farashin mai da matatar Dangote ta yi wa dillalan man.
Shugaban ƙungiyar IPMAN na ƙasa, Maiganfi Garima, ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na…
IPMAN Za Ta Fara Sayar Da Litar Fetur Kan N935 …C0NTINUE READING >>>>