Isra’ila ta shirya kai hari cibiyoyin makaman nukiliyar Iran

Rundunar Sojin Isra’ila ta kammala shirye-shirye domin kai hare-hare kan cibiyoyin nukiliyar Iran, kamar yadda rahoton jaridar The Times ta Israel ta fitar.

Wannan matakin ya zo ne sakamakon canje-canjen siyasa a yankin, ciki har da matsalolin dake addabar kasar Iran da kuma faduwar mulkin Assad a Siriya.

Jami’an soja sun bayyana cewa yanayin ya samar da wata dama ta dabam ga Isra’ila domin tinkarar shirin nukiliyar Iran.

Rushewar mulkin Assad ya bai wa sojin saman…

Isra’ila ta shirya kai hari cibiyoyin makaman nukiliyar Iran …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment