Jirgin Ruwa Ya Kife da Fasinjoji a Sokoto, an Samu Asarar Rai

Wani hatsarin jirgin ruwa ya ritsa da fasinjoji 35 a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin NajeriyaHatsarin jirgin ruwan wanda ya auku a ranar Asabar, 21 ga watan Disamban 2024 ya yi sanadiyyar rasuwar wani mutum guda É—ayaMasu yin iyo sun samu nasarar ceto ragowar fasinjojin da…

Jirgin Ruwa Ya Kife da Fasinjoji a Sokoto, an Samu Asarar Rai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment