Kamfanin Jiragen Sama Na Azman Ya Musanta Zargin Sayar Da Jiragensa Ga Iran 

Kamfanin Azman Air ya musanta rahoton da ake yadawa na cewa ya sayar wa Iran jiragensa.

 

An samu rahotonni da ke zargin cewa, Azman ya sayar da jiragensa guda biyu ga Iran ba tare da bin ka’ida ba, kuma ya saba wa takunkumin da kasashen duniya suka kakabawa Iran.

Jirgin – Airbus…

Kamfanin Jiragen Sama Na Azman Ya Musanta Zargin Sayar Da Jiragensa Ga Iran  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment