Kamfanin kula da albarkatun mai ta Nijeriya (NNPCL) ya rage farashin litar mai a gidajen mai da suke Abuja daga naira 1,030 zuwa N965.
Wannan dai shi ne rage farashin litar mai sau biyu cikin makwa biyu da kamfanin mai na kasar ya yi biyo bayan ragi da ya yi daga naira 1,060 zuwa naira…
Kamfanin NNPCL Ya Rage Farashin Litar Mai Zuwa Naira 965 A Abuja …C0NTINUE READING >>>>