Karshen Alewa: Sojoji Sun Kashe Hatsabibin Dan Bindiga da Ya Addabi Jihar Zamfara

Sojojin Najeriya tare da taimakon ‘yan banga sun kashe “Al’jan,” wani dan bindiga da ya addabi mazauna yankin TsafeAn ce “Al’jan” ya shiga harkar ta’addanci bayan hulda da Fulani makiyaya, inda ya taimaka wajen kai hare-hare da satar mutaneMutuwar “Al’jan” ta sanya…

Karshen Alewa: Sojoji Sun Kashe Hatsabibin Dan Bindiga da Ya Addabi Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment