Kebbi Da Brazil Zasu Yi Haɗin Gwuiwa Kan Sarrafa Nama Ta Hanyar Zamani

Kebbi Da Brazil Zasu Yi Haɗin Gwuiwa Kan Sarrafa Nama Ta Hanyar Zamani …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin jihar Kebbi ta ƙarfafa shirinta na bunƙasa kiwo ta hanyar haɗin gwuiwa da ƙasar Brazil domin haɓaka sarrafa naman ta hanyar zamani a jihar.

Tawagar Brazil ta JBS SA Executives za ta isa Birnin Kebbi a ranar Litinin don duba hanyoyin zuba jari da haɗin gwuiwa a fannin kiwon dabbobi, sarrafa nama, da lafiyar dabbobi.

A cewar kwamishinan ma’aikatar lura da lafiyar kiwon dabbobin da kiwon kifi Mallam Kabir Usman Alaramma, a yayin ziyarar za a daidaita haɗin gwuiwa…

>

Leave a Comment