Kirsimeti: Gwamna a Arewa Ya Ware Tirelolin Shinkafa 100 domin Rabawa Al’umma

Gwamna Usman Ododo na jihar Kogi ya tausayawa al’ummar jiharsa yayin da ake shirin bikin Kirsimeti Gwamnan ya ware manyan motoci na shinkafa har guda 100 domin rabawa ga al’ummar jihar Hakan na zuwa ne yayin da al’ummar Kiristoci ke shirin bikin Kirsimeti a ranar 25 ga watan Disambar…

Kirsimeti: Gwamna a Arewa Ya Ware Tirelolin Shinkafa 100 domin Rabawa Al’umma …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment