Jihar Benue – Gwamnan Benue, Hyacinth Alia ya bayar da hutun mako biyu ga ma’aikatan gwamnati a jihar.
Gwamna Hyacinth Alia ya ba da hutun ne domin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.
Gwamna Alia ya ba da hutun mako 2 a Benue
Hoto: Rev Fr Hyacinth Iormem Alia
Asali: Facebook
Gwamnan…
Kirsimeti: Gwamna a Arewa Ya Zarce Gwamnatin Tarayya, Ya ba Ma’aikata Hutun Mako 2 …C0NTINUE READING >>>>