An yankewa tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, daurin shekara 14 a gidan yari kan zargin rashawa da sauran laifuffukaImran Khan dai ya fuskanci tuhume-tuhume sama da 100, wadanda duka ya musanta tare da ikirarin cewa suna da alaka da siyasaMabiya tsohon shugaban kasar sun gudanar…
Kotu Ta Daure Tsohon Shugaban Kasa Shekaru 14 a Gidan Yari kan Cin Hanci da Rashawa …C0NTINUE READING >>>>