Kotu Zata Saurari Sukar Ikonta Kan Ƙarar Emefiele

Kotu Zata Saurari Sukar Ikonta Kan Ƙarar Emefiele …C0NTINUE READING HERE >>>

Wata ta musamman da ke Ikeja ta sanya ranar 12 ga Disamba domin sauraron ɓangaren tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emefiele, wanda ke ƙalubalantar ikon kotun kan sauraron shari’arsa.

Kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) ya ruwaito cewa Emefiele ya tunkari Kotun ɗaukaka ƙara yana mai ƙalubalantar ikon kotun kan sauraron tuhumar da hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta gabatar masa na yin amfani da muƙaminsa wajen aika…

>

Leave a Comment