Kudin da Gwamnatin Tarayya, Gwamnoni Suka Raba Ya Karu da Naira Biliyan 300 a FAAC

Kudin da Gwamnatin Tarayya, Gwamnoni Suka Raba Ya Karu da Naira Biliyan 300 a FAAC …C0NTINUE READING HERE>>>

An raba makudan kudi da aka yi zaman FAAC domin kuwa N1.7tr ya shigo cikin asusun gwamnatin NajeriyaDuk da abin da aka samu daga VAT ya ragu, gwamnonin jihohi sun tashi da kusan N300bn a Nuwamban 2024An ba jihohin da suke da arzikin mai karin N190bn daga cikin kudin da aka samu a watan da ya gabata

M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da al’ada

Abuja – Kwamitin FAAC da ke da alhakin rabon kudin da aka samu a tarayya ya…

Kudin da Gwamnatin Tarayya, Gwamnoni Suka Raba Ya Karu da Naira Biliyan 300 a FAAC …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment