Kwana Ya Ƙare: Mata da Miji Sun Rasu Ta Hanya Mai Ban Tausayi a Jihar Kano …C0NTINUE READING HERE>>>
Allah ya yi wa mata da miji rasuwa sakamakon ibtila’in gobara da ya afku a Rangaza,karamar hukumar Ungogo a KanoHukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da ntuwar ma’auratan, inda ta ce sun mutu ne sakamakon raunuka da hayaƙin da suka shaƙaJami’im hulɗa da jama’a na hukumar, Saminu Yusif Abdullahi ya ce yanzu haka an fara bincike don gano maƙasudin tashin gobarar
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
Kwana Ya Ƙare: Mata da Miji Sun Rasu Ta Hanya Mai Ban Tausayi a Jihar Kano …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>