Kungiyar Likitocin masu neman kwarewa reshen birnin tarayya Abuja ARD ) ta yi wa Ministan Abuja Nyesom Wike, gargadin cewa membobinta za su fara garkame asibitoci tare da tsunduma yajin aiki cikin kwanaki 14 idan ba a biya bukatunsu ba.
Shugaban kungiyar, Dakta George Ebong,…
Likitoci na shirin tsunduma yajin aiki nan da makonni 2 …C0NTINUE READING >>>>