Shugaban ƙaramar hukumar Soba a Kaduna ya karawa limaman masallatan Juma’a alawus din da ake biyansu a wataHon. Muhammad Ƙawal Shehu ya ce limaman suna ba da gudummuwa wajen isar da manufofin gwamnati ga jama’a da samar da zaman lafiyaLimaman Juma’a sun yabawa shugaban ƙaramar…
Limaman Masallatan Juma’a Za Su Warwasa, Ciyaman Ya Yi Masu Ƙarin Alawus duk Wata …C0NTINUE READING >>>>