Lokaci Ya Yi: Shugaban Karamar Hukuma Ya Riga Mu Gidan Gaskiya a Hatsari

Lokaci Ya Yi: Shugaban Karamar Hukuma Ya Riga Mu Gidan Gaskiya a Hatsari …C0NTINUE READING HERE >>>

Jihar Neja ta yi babban rashi, Allah ya yi wa shugaban ƙasar hukumar Katcha, Danlami Abdullah Saku rasuwaDanlami ya rasu ne sakamakon hatsarin motar da ya rutsa da shi a titin Minna-Suleja da misalin karfe 7:00 na daren ranar Talata, 10 ga watan DisambaGwamna Muhammadu Umaru Bago ya yi alhinin rasuwar Ɗanlami, ya kuma yi ta’aziyya ga iyalansa, al’ummar Katcha da jihar Neja baki ɗaya

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin…

>

Leave a Comment