Dan wasan bayan Manchester United, Harry Maguire, ya bayyana cewa yana tattaunawa da wakilansa kan yiwuwar tsawaita zamansa a kungiyar, duk da cewa bai yanke shawara ba tukuna.
Kwantiragin Maguire na yanzu zai kare a karshen wannan kakar wasa, amma Manchester United na da zabin kara…
Maguire Na Son Sabunta Kwantiraginsa A Manchester United …C0NTINUE READING >>>>