Mahaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi Ta Rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa a safiyar yau Laraba 25 ga watan Disamba 2024.

Sakataren yaɗa labaran gwamnan Hamisu Muhammad Gumel, ne ya shaida haka cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar ta tabbatar da za a yi…

Mahaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi Ta Rasu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment