Majalisar Dokokin Kano Ta Fadi Matsayarta kan Kwamishinonin da Gwamna Abba Ya Nada

Majalisar dokokin jihar Kano ta tabbatar da sunayen mutanen da aka tura mata domin zama kwamishinoniGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ne ya tura sunayen mutanen guda bakwai ga majalisar domin zama kwamishinoni a gwamnatinsaMajalisar dokokin ta tabbatar da mutanen ne bayan ta kwashe…

Majalisar Dokokin Kano Ta Fadi Matsayarta kan Kwamishinonin da Gwamna Abba Ya Nada …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment